Liens d'accessibilité

Dernières nouvelles

Hotunan Harin Kunar Bakin Wake Da Aka Kai A Birnin Mogadishu

An kashe mutane 10, wasu 15 kuma sun jikkata a wani harin kunar bakin wake da aka kai a birnin Mogadishu, ranar lahadi 30 ga watan Yuli na shekarar 2017.

XS
SM
MD
LG